RA’AYI: Bayan Gudummawa—Munga Na Bukatar Maganin Dindindin
Daga Concern TarabansKarim-Lamido, Taraba – 04 Yuni, 2025 Gudummawar ₦1 miliyan da Hon. A.M. Lauya ya bayar ga waɗanda rikicin Munga ya shafa ta jawo hankalin jama’a tare da yabo daga sassa daban-daban. A matsayinsa na wakilin Ardo-Kola, Karim-Lamido, da Lau a Majalisar Tarayya, mutane da dama sun fassara wannan aiki a matsayin nuna tausayi…
